Follow On Facebook

Header Ads

Ta Yadda zaku dauko kinemaster V5.0.4 pro









Assalamu alaikum wa rahamatullah ta'ala Wa barkatuhu yan uwa barkamu da wannan lokaci, a yau zamu gwadamu ku ta Yadda zaku dauko application mai suna (KINEMASTER) Amma wannan idan kayi editing baya azama tambarinsa komai a bude yake


Jiya munsamu wasu Mutane wa enda kinemaster yake nunawa matsala gun export din video..... 


So wannan da muka ka muku baya Nuna matsalolin komai, sannan yazo da sabbin abubawa wa enda kinemaster na baya basuda su....


Ga daukar écran da mukayi nashi.... 


V5.0.4 

Premium 

Dan Uwa, ko yar uwa idan wannan application ya Burgeku kuyi share Zuwaga yan uwa masu buqatar abun.... Na gode nine naku Master dida Editz daga tahoua niger 🇳🇪 🇳🇪 🇳🇪 

▪️ Wannan shine link 🔗 din application wato kinemaster 👇👇👇

👉👉👉👉👉DOWNLOAD HERE 👈👈👈👈
Application yanana code, code Yana cikin video 







Post a Comment

0 Comments